[ { "title": "Menene makwabtan Isra'ila da abokan gabansu suka yi masu?", "body": "Makwabtansu suna gardama a kan su kuma abokan gabansu na yi masu dariya." }, { "title": "Menene zai faru a lokacin da Allah mai runduna ya mayar da su kuma ya haskaka su da fuskarsa?", "body": "Za a cece su." } ]