ha_psa_tq_l2/80/01.txt

14 lines
490 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yake roƙan makiyayin yayi?",
"body": "Marubucin yana roƙan shi kasa kunne kuma ya haskaka a kan su."
},
{
"title": "Mene ne marubucin yake roƙan makiyayan Isra'ila su yi a idon Ifraim da Benyamin da Manasse?",
"body": "Yana roƙon makiyayan Isra'ila dama ikonsa kuma ya cece su."
},
{
"title": "Mene ne marubucin yake roƙon Allah yayi?",
"body": "Yana roƙan Allah maishe su, ya safuskarka ta haskaka a bisanmu mu kuma za mu tsira."
}
]