[ { "title": "Mene ne marubucin yake roƙan makiyayin yayi?", "body": "Marubucin yana roƙan shi kasa kunne kuma ya haskaka a kan su." }, { "title": "Mene ne marubucin yake roƙan makiyayan Isra'ila su yi a idon Ifraim da Benyamin da Manasse?", "body": "Yana roƙon makiyayan Isra'ila dama ikonsa kuma ya cece su." }, { "title": "Mene ne marubucin yake roƙon Allah yayi?", "body": "Yana roƙan Allah maishe su, ya safuskarka ta haskaka a bisanmu mu kuma za mu tsira." } ]