ha_psa_tq_l2/78/04.txt

10 lines
414 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Asaf zai mika wa tsara mai zuwa?",
"body": "Asaf zai gaya wa tsara mai zuwa game da kyawawan ayyukan yahweh, karfinsa, da kuma abin al'ajibin da yayi."
},
{
"title": "me ya sa Yahweh ya umurci kakannin Asaf su koya dokokin yahweh ga 'ya'yansu?",
"body": "Yahweh ya umurci wannan domin tsaran da ke zuwa su san dokokinsa domin yaran da ba a haifa ba su ma su gaya wa 'ya'yansu."
}
]