[ { "title": "Menene Asaf zai mika wa tsara mai zuwa?", "body": "Asaf zai gaya wa tsara mai zuwa game da kyawawan ayyukan yahweh, karfinsa, da kuma abin al'ajibin da yayi." }, { "title": "me ya sa Yahweh ya umurci kakannin Asaf su koya dokokin yahweh ga 'ya'yansu?", "body": "Yahweh ya umurci wannan domin tsaran da ke zuwa su san dokokinsa domin yaran da ba a haifa ba su ma su gaya wa 'ya'yansu." } ]