ha_psa_tq_l2/77/12.txt

6 lines
180 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya Allah yake daban da wasu alloli?",
"body": "Allah mai ban mamaki ne, ya na yin abin al'ajibi, yana bayyana karfinsa, kuma yana ba mutanensa nasara."
}
]