[ { "title": "Ta yaya Allah yake daban da wasu alloli?", "body": "Allah mai ban mamaki ne, ya na yin abin al'ajibi, yana bayyana karfinsa, kuma yana ba mutanensa nasara." } ]