ha_psa_tq_l2/76/09.txt

10 lines
293 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene hushin hukuncin Allah na abokan gabansa zai kawo masa?",
"body": "Haushin hukuncin abokan gabansa zai kawo masa yabo."
},
{
"title": "Menene ya kamata mutane suyi game da alkawarin da suka yi wa Yahweh Allahnsu?",
"body": "Ya kamata su ajiye alƙawarinsu."
}
]