[ { "title": "Menene hushin hukuncin Allah na abokan gabansa zai kawo masa?", "body": "Haushin hukuncin abokan gabansa zai kawo masa yabo." }, { "title": "Menene ya kamata mutane suyi game da alkawarin da suka yi wa Yahweh Allahnsu?", "body": "Ya kamata su ajiye alƙawarinsu." } ]