ha_psa_tq_l2/71/04.txt

10 lines
297 B
Plaintext

[
{
"title": "A hannun wane ne marubucin yake so a ƙubutar da shi?",
"body": "Yana so a ƙubutar da shi daga hannun miyagu, kuma marasa adalci da kuma mai mugunta"
},
{
"title": "Wanne tsawon lokacin ne marubucin ya dogara ga Yahweh?",
"body": "Ya dogara ga Yahweh tun yana yaro."
}
]