[ { "title": "A hannun wane ne marubucin yake so a ƙubutar da shi?", "body": "Yana so a ƙubutar da shi daga hannun miyagu, kuma marasa adalci da kuma mai mugunta" }, { "title": "Wanne tsawon lokacin ne marubucin ya dogara ga Yahweh?", "body": "Ya dogara ga Yahweh tun yana yaro." } ]