ha_psa_tq_l2/71/01.txt

10 lines
322 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yace wa Yahweh ya so yayi masa?",
"body": "Marubucin yana so a kuɓutar da ni ka sa in zauna lafiya cikin adalcinsa, kuma ya kasa kunne ya cece shi."
},
{
"title": "Mene ne marubucin yake so Yahweh yayi masa?",
"body": "Marubucin yana so Yahweh ya dutsen fakewa a gare shi."
}
]