[ { "title": "Mene ne marubucin yace wa Yahweh ya so yayi masa?", "body": "Marubucin yana so a kuɓutar da ni ka sa in zauna lafiya cikin adalcinsa, kuma ya kasa kunne ya cece shi." }, { "title": "Mene ne marubucin yake so Yahweh yayi masa?", "body": "Marubucin yana so Yahweh ya dutsen fakewa a gare shi." } ]