ha_psa_tq_l2/69/05.txt

10 lines
307 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Allah ya sani game da Dauda?",
"body": "Allah ya san wawancinsa kuma zunubansa ba ɓoye suke a gaban Allah ba."
},
{
"title": "Mene ne Dauda baya so ya faru ga waɗanda su na neman fuskar Allah?",
"body": "Dauda ya roƙa kada masu neman ka su ƙasƙanta saboda Dauda."
}
]