[ { "title": "Mene ne Allah ya sani game da Dauda?", "body": "Allah ya san wawancinsa kuma zunubansa ba ɓoye suke a gaban Allah ba." }, { "title": "Mene ne Dauda baya so ya faru ga waɗanda su na neman fuskar Allah?", "body": "Dauda ya roƙa kada masu neman ka su ƙasƙanta saboda Dauda." } ]