ha_psa_tq_l2/65/03.txt

10 lines
308 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Dauda ya ce Allah zai yi game da masu zalunci?",
"body": "Ya ce Allaha zai yafe wa masu zalunci."
},
{
"title": "Wane dauda yace shine mai albarka?",
"body": "Mai albarka ne mutum wanda Allah ya zaɓa ya zo kusa kuma ya zauna a gidansa; zai gamsu da alherin gidan Allah."
}
]