[ { "title": "Menene Dauda ya ce Allah zai yi game da masu zalunci?", "body": "Ya ce Allaha zai yafe wa masu zalunci." }, { "title": "Wane dauda yace shine mai albarka?", "body": "Mai albarka ne mutum wanda Allah ya zaɓa ya zo kusa kuma ya zauna a gidansa; zai gamsu da alherin gidan Allah." } ]