ha_psa_tq_l2/62/01.txt

10 lines
291 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda yana jira shiru ga Allah shi kaɗai?",
"body": "Dauda na jira cikin shiru wa Allah domin cetonsa na zuwa daga wurin Allah."
},
{
"title": "Wane ne Allah ga Dauda?",
"body": "Dauda yace Allah ƙadai ne dutsen cetonsa, kuma hasumiya mai tsawo."
}
]