[ { "title": "Don mene ne Dauda yana jira shiru ga Allah shi kaɗai?", "body": "Dauda na jira cikin shiru wa Allah domin cetonsa na zuwa daga wurin Allah." }, { "title": "Wane ne Allah ga Dauda?", "body": "Dauda yace Allah ƙadai ne dutsen cetonsa, kuma hasumiya mai tsawo." } ]