ha_psa_tq_l2/56/04.txt

14 lines
370 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene sakamakon dogarar Dauda ga Allah?",
"body": "Dauda ya sa dogararsa ga Allah domin kada ya ji tsoro."
},
{
"title": "Menene Abokan gaban Dauda suka yi da kalmonin Dauda?",
"body": "Sun murɗa kalmomin Dauda."
},
{
"title": "Menene tunanin abokan gaban Dauda a gare shi?",
"body": "Dukkan tunaninsu na a kan Dauda domin mugunta."
}
]