[ { "title": "Menene sakamakon dogarar Dauda ga Allah?", "body": "Dauda ya sa dogararsa ga Allah domin kada ya ji tsoro." }, { "title": "Menene Abokan gaban Dauda suka yi da kalmonin Dauda?", "body": "Sun murÉ—a kalmomin Dauda." }, { "title": "Menene tunanin abokan gaban Dauda a gare shi?", "body": "Dukkan tunaninsu na a kan Dauda domin mugunta." } ]