ha_psa_tq_l2/48/11.txt

6 lines
197 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Tsaunin Sihiyona yayi murna kuma 'ya'ya mata na Yahuda su yi farinciki?",
"body": "Ya kamata su yi murna kuma su yi farinciki saboda shari'un Allah masu adalci."
}
]