[ { "title": "Don mene ne Tsaunin Sihiyona yayi murna kuma 'ya'ya mata na Yahuda su yi farinciki?", "body": "Ya kamata su yi murna kuma su yi farinciki saboda shari'un Allah masu adalci." } ]