ha_psa_tq_l2/46/10.txt

14 lines
304 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Allah yace wa mutanen suyi?",
"body": "Su yi shiru su sani shi Allah ne."
},
{
"title": "Mene ne zai faru da Allah a cikin al'ummai?",
"body": "Za a ɗaukaka shi a cikin al'ummai."
},
{
"title": "Mene ne Allahn Yakubu ga Isra'ila?",
"body": "Shi mafakarsu ne."
}
]