[ { "title": "Mene ne Allah yace wa mutanen suyi?", "body": "Su yi shiru su sani shi Allah ne." }, { "title": "Mene ne zai faru da Allah a cikin al'ummai?", "body": "Za a É—aukaka shi a cikin al'ummai." }, { "title": "Mene ne Allahn Yakubu ga Isra'ila?", "body": "Shi mafakarsu ne." } ]