ha_psa_tq_l2/46/06.txt

10 lines
333 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya faru da duniya lokacin da Allah ya ɗaga muryar sa bayan da al'ummai suka fusata kuma mulkoki suka girgiza? ",
"body": "Duniya ta narke."
},
{
"title": "A ina da kuma menene Yahweh mai runduna, Allahn Yabuku?",
"body": "Yahweh mai runduna na tare da Isra'ila, kuma Allahn Yakubu mafarsu ne."
}
]