[ { "title": "Mene ne ya faru da duniya lokacin da Allah ya É—aga muryar sa bayan da al'ummai suka fusata kuma mulkoki suka girgiza? ", "body": "Duniya ta narke." }, { "title": "A ina da kuma menene Yahweh mai runduna, Allahn Yabuku?", "body": "Yahweh mai runduna na tare da Isra'ila, kuma Allahn Yakubu mafarsu ne." } ]