ha_psa_tq_l2/45/06.txt

10 lines
309 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya aka kwatanta kursiyin Allah da sandar sarautar adalcinsa?",
"body": "Kursiyinsa na har abada abadin ne, kuma sandar sarautar adalci shine sandar sarautar mulkin Allah."
},
{
"title": "Menene Sarkin ya ƙaunata kuma ya ƙi.",
"body": "Ya ƙaunaci adalci kuma ya ƙi mugunta."
}
]