[ { "title": "Yaya aka kwatanta kursiyin Allah da sandar sarautar adalcinsa?", "body": "Kursiyinsa na har abada abadin ne, kuma sandar sarautar adalci shine sandar sarautar mulkin Allah." }, { "title": "Menene Sarkin ya ƙaunata kuma ya ƙi.", "body": "Ya ƙaunaci adalci kuma ya ƙi mugunta." } ]