ha_psa_tq_l2/44/10.txt

14 lines
418 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene waɗanda suke ƙin Isarailawa suke yi?",
"body": "Waɗanda suke ƙin suna ɗaukar ganima don kansu."
},
{
"title": "Menene Allah ya sa Israilawa su yi?",
"body": "Allah ya sa sun juya baya daga abokan gaba."
},
{
"title": "Menene Allah ya maida Israilawa su zama?",
"body": "Allah ya sa su sun zama kamar tumakin da aka ƙaddara wa abindci kuma aka baza su a cikin ƙasashe."
}
]