[ { "title": "Menene waɗanda suke ƙin Isarailawa suke yi?", "body": "Waɗanda suke ƙin suna ɗaukar ganima don kansu." }, { "title": "Menene Allah ya sa Israilawa su yi?", "body": "Allah ya sa sun juya baya daga abokan gaba." }, { "title": "Menene Allah ya maida Israilawa su zama?", "body": "Allah ya sa su sun zama kamar tumakin da aka ƙaddara wa abindci kuma aka baza su a cikin ƙasashe." } ]