ha_psa_tq_l2/43/03.txt

14 lines
427 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne maruɓucin ya roƙi ya haske da gaskiyarsa su yi?",
"body": "Ya roƙi Allah ya bar haske da gaskiyarsa su jagorance shi kuma su kawo ga tudunka mai tsarki a wurin zamanka."
},
{
"title": "Ina ne maruɓucin za ya je idan Allah ya kawo shi wurin zaman sa?",
"body": "Zai je bagadin Allah."
},
{
"title": "Mene ne maruɓucin zai yi wa molon sa?",
"body": "Zai yabi Allah da molon sa."
}
]