[ { "title": "Mene ne maruɓucin ya roƙi ya haske da gaskiyarsa su yi?", "body": "Ya roƙi Allah ya bar haske da gaskiyarsa su jagorance shi kuma su kawo ga tudunka mai tsarki a wurin zamanka." }, { "title": "Ina ne maruɓucin za ya je idan Allah ya kawo shi wurin zaman sa?", "body": "Zai je bagadin Allah." }, { "title": "Mene ne maruɓucin zai yi wa molon sa?", "body": "Zai yabi Allah da molon sa." } ]