ha_psa_tq_l2/42/01.txt

10 lines
267 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya ruhun maruɓucin yake marmarin Allah?",
"body": "Ruhun sa ya marmarin Allah kamar yadda mariri ke marmarin rafukan ruwa."
},
{
"title": "Mene ne maruɓucin yace game da ruhun sa?",
"body": "Ruhun sa na ƙishin Allah, Allah mai rai."
}
]