[ { "title": "Yaya ruhun maruɓucin yake marmarin Allah?", "body": "Ruhun sa ya marmarin Allah kamar yadda mariri ke marmarin rafukan ruwa." }, { "title": "Mene ne maruɓucin yace game da ruhun sa?", "body": "Ruhun sa na ƙishin Allah, Allah mai rai." } ]