ha_psa_tq_l2/41/09.txt

10 lines
290 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene aboki na kusa da Dauda da ya yarda da shi ya yi?",
"body": "Abokinsa na kusa da ya ɗaga diddigen sa a kansa."
},
{
"title": "Menene Yahweh ya yi wa Dauda?",
"body": "Yahweh ya yi masa jinƙai kuma ya ɗaga shi sama domin ya biya waɗanda suka ƙi shi."
}
]