[ { "title": "Menene aboki na kusa da Dauda da ya yarda da shi ya yi?", "body": "Abokinsa na kusa da ya ɗaga diddigen sa a kansa." }, { "title": "Menene Yahweh ya yi wa Dauda?", "body": "Yahweh ya yi masa jinƙai kuma ya ɗaga shi sama domin ya biya waɗanda suka ƙi shi." } ]