ha_psa_tq_l2/41/04.txt

14 lines
388 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda ya roƙi Yahweh yayi masa jinkai?",
"body": "Ya roƙi Yahweh yayi masa jinkai domin yayi zunubi wa Yahweh."
},
{
"title": "Wanne muguwar magana ne makiyan Dauda ke cewa?",
"body": "Sun tambaya yaushe zai mutu kuma sunansa ya lalace."
},
{
"title": "Mene ne maƙiyan Dauda ke ce masa?",
"body": "Maƙiyansa sun furta maganganun banza."
}
]