[ { "title": "Don mene ne Dauda ya roƙi Yahweh yayi masa jinkai?", "body": "Ya roƙi Yahweh yayi masa jinkai domin yayi zunubi wa Yahweh." }, { "title": "Wanne muguwar magana ne makiyan Dauda ke cewa?", "body": "Sun tambaya yaushe zai mutu kuma sunansa ya lalace." }, { "title": "Mene ne maƙiyan Dauda ke ce masa?", "body": "Maƙiyansa sun furta maganganun banza." } ]