ha_psa_tq_l2/41/03.txt

10 lines
348 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh zai yi wa mutum mai albarka da ke a gadon wahala?",
"body": "Yahweh zai taimake shi a kan gadon wahala kuma ya maida gadon ciwon shi zuwa gadon warkasawa."
},
{
"title": "Me ya sa Dauda ya tambaye Yahweh ya yi masa jinƙai?",
"body": "Ya tambaye Yahweh ya yi masa jinai domin ya aikata zunubi ga Yahweh."
}
]