[ { "title": "Menene Yahweh zai yi wa mutum mai albarka da ke a gadon wahala?", "body": "Yahweh zai taimake shi a kan gadon wahala kuma ya maida gadon ciwon shi zuwa gadon warkasawa." }, { "title": "Me ya sa Dauda ya tambaye Yahweh ya yi masa jinƙai?", "body": "Ya tambaye Yahweh ya yi masa jinai domin ya aikata zunubi ga Yahweh." } ]