ha_psa_tq_l2/39/10.txt

10 lines
279 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya mamaye Dauda?",
"body": "Bugun hannun Ubangiji ya mamaye Dauda."
},
{
"title": "Mene ne yake faruwa idan Ubangiji ya hurar da zunuban mutane?",
"body": "Ya kan cinye abubuwan da suke marmari kamar asu kuma su ba komai amma tururi kawai."
}
]