[ { "title": "Mene ne ya mamaye Dauda?", "body": "Bugun hannun Ubangiji ya mamaye Dauda." }, { "title": "Mene ne yake faruwa idan Ubangiji ya hurar da zunuban mutane?", "body": "Ya kan cinye abubuwan da suke marmari kamar asu kuma su ba komai amma tururi kawai." } ]