ha_psa_tq_l2/39/08.txt

14 lines
379 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanne nasara ne Dauda ya roƙi yahweh ya ba shi?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya bashi nasara a kan dukkan zunubansa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda baya so ya zama?",
"body": "Dauda baya so abin zargi ga wawaye."
},
{
"title": "Yaya Dauda ya mai da martani ga abin da Ubangiji yayi?",
"body": "Dauda yayi shiru kuma bai buɗe bakinsa ba."
}
]