[ { "title": "Wanne nasara ne Dauda ya roƙi yahweh ya ba shi?", "body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya bashi nasara a kan dukkan zunubansa." }, { "title": "Mene ne Dauda baya so ya zama?", "body": "Dauda baya so abin zargi ga wawaye." }, { "title": "Yaya Dauda ya mai da martani ga abin da Ubangiji yayi?", "body": "Dauda yayi shiru kuma bai buɗe bakinsa ba." } ]