ha_psa_tq_l2/39/04.txt

10 lines
304 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake so ya sani a rayuwarsa?",
"body": "Dauda yana so ya san ƙarshen rayuwarsa, da tsawon kwanakinsa, kuma yana kusa da mutuwa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yace rayuwarsa na kama da ita a gaban Yahweh?",
"body": "Rayuwar Dauda ba komai bane a gaban Yahweh."
}
]