[ { "title": "Mene ne Dauda yake so ya sani a rayuwarsa?", "body": "Dauda yana so ya san ƙarshen rayuwarsa, da tsawon kwanakinsa, kuma yana kusa da mutuwa." }, { "title": "Mene ne Dauda yace rayuwarsa na kama da ita a gaban Yahweh?", "body": "Rayuwar Dauda ba komai bane a gaban Yahweh." } ]