ha_psa_tq_l2/37/25.txt

14 lines
396 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda bai zan ya faru da amintattu ba?",
"body": "Bai taba gani an yashe adali ba ko kuma yayansa na roƙon abinci."
},
{
"title": "Yaya amintacce yake aiki?",
"body": "Yana yin alheri ko yaushe yana ba da rance."
},
{
"title": "Mene ne mutane za su yi domin a cece su har abada?",
"body": "Za su juya daga aikin mugunta kuma su yi abin da ke dai-dai."
}
]