[ { "title": "Mene ne Dauda bai zan ya faru da amintattu ba?", "body": "Bai taba gani an yashe adali ba ko kuma yayansa na roƙon abinci." }, { "title": "Yaya amintacce yake aiki?", "body": "Yana yin alheri ko yaushe yana ba da rance." }, { "title": "Mene ne mutane za su yi domin a cece su har abada?", "body": "Za su juya daga aikin mugunta kuma su yi abin da ke dai-dai." } ]