ha_psa_tq_l2/37/16.txt

6 lines
229 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne kadan da masu adalci ke da shi yafi abubuwa masu yawa da mugayen mutane ke da shi?",
"body": "Ƙankanin abin mutanen kirki yafi domin hanayyen mugaye zai karye, amma Yahweh zai taimaki adalai."
}
]